Shugaban Amurka Joe Biden ya yi jawabi a taron farko da aka yi na tunawa da harin da aka kai ginin majalisar dokoki a ranar 6 ga watan Janairu da kuma irin tasirin da ya yi.